Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 16 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ مَرۡيَمَ إِذِ ٱنتَبَذَتۡ مِنۡ أَهۡلِهَا مَكَانٗا شَرۡقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 16]
﴿واذكر في الكتاب مريم إذ انتبذت من أهلها مكانا شرقيا﴾ [مَريَم: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci Maryamu* a cikin Littafi, a lokacin da ta tsallake daga mutanenta a wani wuri, a gefen gabas |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Maryamu a cikin Littafi, a lokacin da ta tsallake daga mutanenta a wani wuri, a gefen gabas |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Maryamu a cikin Littãfi, a lõkacin da ta tsallake daga mutãnenta a wani wuri, a gẽfen gabas |