×

Sai ki ci kuma ki sha kuma ki ji sanyi ga idãnunki*. 19:26 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Maryam ⮕ (19:26) ayat 26 in Hausa

19:26 Surah Maryam ayat 26 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 26 - مَريَم - Page - Juz 16

﴿فَكُلِي وَٱشۡرَبِي وَقَرِّي عَيۡنٗاۖ فَإِمَّا تَرَيِنَّ مِنَ ٱلۡبَشَرِ أَحَدٗا فَقُولِيٓ إِنِّي نَذَرۡتُ لِلرَّحۡمَٰنِ صَوۡمٗا فَلَنۡ أُكَلِّمَ ٱلۡيَوۡمَ إِنسِيّٗا ﴾
[مَريَم: 26]

Sai ki ci kuma ki sha kuma ki ji sanyi ga idãnunki*. To, idan kin ga wani aya daga mutãne, sai ki ce, 'Lalle nĩ, na yi alwãshin azumi dõmin Mai rahama sabõda haka bã zan yi wa wani mutum magana ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فكلي واشربي وقري عينا فإما ترين من البشر أحدا فقولي إني نذرت, باللغة الهوسا

﴿فكلي واشربي وقري عينا فإما ترين من البشر أحدا فقولي إني نذرت﴾ [مَريَم: 26]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai ki ci kuma ki sha kuma ki ji sanyi ga idanunki*. To, idan kin ga wani aya daga mutane, sai ki ce, 'Lalle ni, na yi alwashin azumi domin Mai rahama saboda haka ba zan yi wa wani mutum magana ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai ki ci kuma ki sha kuma ki ji sanyi ga idanunki. To, idan kin ga wani aya daga mutane, sai ki ce, 'Lalle ni, na yi alwashin azumi domin Mai rahama saboda haka ba zan yi wa wani mutum magana ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai ki ci kuma ki sha kuma ki ji sanyi ga idãnunki. To, idan kin ga wani aya daga mutãne, sai ki ce, 'Lalle nĩ, na yi alwãshin azumi dõmin Mai rahama sabõda haka bã zan yi wa wani mutum magana ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek