Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 25 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَهُزِّيٓ إِلَيۡكِ بِجِذۡعِ ٱلنَّخۡلَةِ تُسَٰقِطۡ عَلَيۡكِ رُطَبٗا جَنِيّٗا ﴾
[مَريَم: 25]
﴿وهزي إليك بجذع النخلة تساقط عليك رطبا جنيا﴾ [مَريَم: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ki girgiza zuwa gare ki game da kututturen dabinon ya zuba a kanki yana 'ya'yan dabino, ruɗabi nunannu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ki girgiza zuwa gare ki game da kututturen dabinon ya zuba a kanki yana 'ya'yan dabino, ruɗabi nunannu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ki girgiza zuwa gare ki game da kututturen dabĩnon ya zuba a kanki yanã 'ya'yan dabĩno, ruɗabi nunannu |