Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 27 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَأَتَتۡ بِهِۦ قَوۡمَهَا تَحۡمِلُهُۥۖ قَالُواْ يَٰمَرۡيَمُ لَقَدۡ جِئۡتِ شَيۡـٔٗا فَرِيّٗا ﴾
[مَريَم: 27]
﴿فأتت به قومها تحمله قالوا يامريم لقد جئت شيئا فريا﴾ [مَريَم: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ta je wa mutanenta tana auke da shi. Suka ce: "Ya Maryamu! Lalle ne, haƙiƙa kin zo da wani abu mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta je wa mutanenta tana auke da shi. Suka ce: "Ya Maryamu! Lalle ne, haƙiƙa kin zo da wani abu mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta je wa mutãnenta tanã auke da shi. Suka ce: "Yã Maryamu! Lalle ne, haƙĩƙa kin zo da wani abu mai girma |