Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 43 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَٰٓأَبَتِ إِنِّي قَدۡ جَآءَنِي مِنَ ٱلۡعِلۡمِ مَا لَمۡ يَأۡتِكَ فَٱتَّبِعۡنِيٓ أَهۡدِكَ صِرَٰطٗا سَوِيّٗا ﴾
[مَريَم: 43]
﴿ياأبت إني قد جاءني من العلم ما لم يأتك فاتبعني أهدك صراطا﴾ [مَريَم: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Ya baba! Lalle ni, haƙiƙa abin da bai je maka ba na ilmi ya zo mini, saboda haka ka bi ni in shiryar da kai wani tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya baba! Lalle ni, haƙiƙa abin da bai je maka ba na ilmi ya zo mini, saboda haka ka bi ni in shiryar da kai wani tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã bãba! Lalle ni, haƙĩƙa abin da bai je maka ba na ilmi ya zo mini, sabõda haka ka bĩ ni in shiryar da kai wani tafarki madaidaici |