Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 44 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَٰٓأَبَتِ لَا تَعۡبُدِ ٱلشَّيۡطَٰنَۖ إِنَّ ٱلشَّيۡطَٰنَ كَانَ لِلرَّحۡمَٰنِ عَصِيّٗا ﴾
[مَريَم: 44]
﴿ياأبت لا تعبد الشيطان إن الشيطان كان للرحمن عصيا﴾ [مَريَم: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Ya baba! Kada ka bauta wa Shaiɗan. Lalle Shaiɗan ya kasance mai saɓawa ga Mai rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya baba! Kada ka bauta wa Shaiɗan. Lalle Shaiɗan ya kasance mai saɓawa ga Mai rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã bãba! Kada ka bauta wa Shaiɗan. Lalle Shaiɗan ya kasance mai saɓãwa ga Mai rahama |