Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 49 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَلَمَّا ٱعۡتَزَلَهُمۡ وَمَا يَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَهَبۡنَا لَهُۥٓ إِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَۖ وَكُلّٗا جَعَلۡنَا نَبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 49]
﴿فلما اعتزلهم وما يعبدون من دون الله وهبنا له إسحاق ويعقوب وكلا﴾ [مَريَم: 49]
Abubakar Mahmood Jummi To, sa'ad da ya nisance su da abin da suke bautawa baicin Allah, Muka ba shi Is'haƙa da Ya'aƙuba alhali kuwa kowanensu Mun mayar da shi Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, sa'ad da ya nisance su da abin da suke bautawa baicin Allah, Muka ba shi Is'haƙa da Ya'aƙuba alhali kuwa kowanensu Mun mayar da shi Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, sa'ad da ya nĩsance su da abin da suke bautãwa baicin Allah, Muka bã shi Is'hãƙa da Ya'aƙuba alhãli kuwa kõwanensu Mun mayar da shi Annabi |