Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 48 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَأَعۡتَزِلُكُمۡ وَمَا تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَأَدۡعُواْ رَبِّي عَسَىٰٓ أَلَّآ أَكُونَ بِدُعَآءِ رَبِّي شَقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 48]
﴿وأعتزلكم وما تدعون من دون الله وأدعو ربي عسى ألا أكون بدعاء﴾ [مَريَم: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ina nisantar ku da abin da kuke kira, baicin Allah kuma ina kiran Ubangijina, tsammanin kada in zama marashin arziki game da kiran Ubangijina |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ina nisantar ku da abin da kuke kira, baicin Allah kuma ina kiran Ubangijina, tsammanin kada in zama marashin arziki game da kiran Ubangijina |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma inã nĩsantar ku da abin da kuke kira, baicin Allah kuma inã kiran Ubangijina, tsammãnin kada in zama marashin arziki game da kiran Ubangijina |