Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 58 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ أَنۡعَمَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِم مِّنَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ مِن ذُرِّيَّةِ ءَادَمَ وَمِمَّنۡ حَمَلۡنَا مَعَ نُوحٖ وَمِن ذُرِّيَّةِ إِبۡرَٰهِيمَ وَإِسۡرَٰٓءِيلَ وَمِمَّنۡ هَدَيۡنَا وَٱجۡتَبَيۡنَآۚ إِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُ ٱلرَّحۡمَٰنِ خَرُّواْۤ سُجَّدٗاۤ وَبُكِيّٗا۩ ﴾
[مَريَم: 58]
﴿أولئك الذين أنعم الله عليهم من النبيين من ذرية آدم وممن حملنا﴾ [مَريَم: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan su ne waɗanda Allah Ya yi wa ni'ima daga Annabawa daga zurriyar Adamu, kuma daga waɗanda muka ɗauka tare da Nuhu, kuma daga zurriyar Ibrahim da Isra'ila, kuma daga waɗanda Muka shiryar kuma Muka zaɓe su. Idan ana karatun ayoyin Mai rahama a kansu, sai su faɗi suna masu sujada kuma masu kuka |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan su ne waɗanda Allah Ya yi wa ni'ima daga Annabawa daga zurriyar Adamu, kuma daga waɗanda muka ɗauka tare da Nuhu, kuma daga zurriyar Ibrahim da Isra'ila, kuma daga waɗanda Muka shiryar kuma Muka zaɓe su. Idan ana karatun ayoyin Mai rahama a kansu, sai su faɗi suna masu sujada kuma masu kuka |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan sũ ne waɗanda Allah Ya yi wa ni'ima daga Annabãwa daga zurriyar Ãdamu, kuma daga waɗanda muka ɗauka tãre da Nũhu, kuma daga zurriyar Ibrãhĩm da Isrã'ila, kuma daga waɗanda Muka shiryar kuma Muka zãɓe su. Idan anã karãtun ãyõyin Mai rahama a kansu, sai su fãɗi sunã mãsu sujada kuma mãsu kũka |