Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 59 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿۞ فَخَلَفَ مِنۢ بَعۡدِهِمۡ خَلۡفٌ أَضَاعُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَٱتَّبَعُواْ ٱلشَّهَوَٰتِۖ فَسَوۡفَ يَلۡقَوۡنَ غَيًّا ﴾
[مَريَم: 59]
﴿فخلف من بعدهم خلف أضاعوا الصلاة واتبعوا الشهوات فسوف يلقون غيا﴾ [مَريَم: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Sai waɗansu 'yan baya* suka maye a bayansu suka tozarta salla, kuma suka bi sha'awowinsu. To, da sannu za su hau da wani sharri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗansu 'yan baya suka maye a bayansu suka tozarta salla, kuma suka bi sha'awowinsu. To, da sannu za su hau da wani sharri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗansu 'yan bãya suka maye a bãyansu suka tõzarta salla, kuma suka bi sha'awõwinsu. To, da sannu zã su hau da wani sharri |