Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 65 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿رَّبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَا فَٱعۡبُدۡهُ وَٱصۡطَبِرۡ لِعِبَٰدَتِهِۦۚ هَلۡ تَعۡلَمُ لَهُۥ سَمِيّٗا ﴾
[مَريَم: 65]
﴿رب السموات والأرض وما بينهما فاعبده واصطبر لعبادته هل تعلم له سميا﴾ [مَريَم: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakanin su. sai ka bauta Masa, kuma ka yi haƙuri ga bautar sa. Shin ka san wani takwara a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu. sai ka bauta Masa, kuma ka yi haƙuri ga bautarsa. Shin ka san wani takwara a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu. sai ka bauta Masa, kuma ka yi haƙuri ga bautarsa. Shin kã san wani takwara a gare shi |