Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 64 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَمَا نَتَنَزَّلُ إِلَّا بِأَمۡرِ رَبِّكَۖ لَهُۥ مَا بَيۡنَ أَيۡدِينَا وَمَا خَلۡفَنَا وَمَا بَيۡنَ ذَٰلِكَۚ وَمَا كَانَ رَبُّكَ نَسِيّٗا ﴾
[مَريَم: 64]
﴿وما نتنـزل إلا بأمر ربك له ما بين أيدينا وما خلفنا وما﴾ [مَريَم: 64]
Abubakar Mahmood Jummi (Suna masu cewa) "Kuma ba mu sauka* Face da umuruin Ubangijinka (Muhammad). Shi ne da mulkin abin da ke a gaba gare mu da abin da ke a bayanmu da abin da ke a tsakanin wannan." Kuma** (Ubangijinka bai kasance wanda ake mantawa ba) |
Abubakar Mahmoud Gumi (Suna masu cewa) "Kuma ba mu sauka Face da umuruin Ubangijinka (Muhammad). Shi ne da mulkin abin da ke a gaba gare mu da abin da ke a bayanmu da abin da ke a tsakanin wannan." Kuma (Ubangijinka bai kasance wanda ake mantawa ba) |
Abubakar Mahmoud Gumi (Sunã mãsu cẽwa) "Kuma bã mu sauka Fãce da umuruin Ubangijinka (Muhammad). Shĩ ne da mulkin abin da ke a gaba gare mu da abin da ke a bãyanmu da abin da ke a tsakãnin wannan." Kuma (Ubangijinka bai kasance wanda ake mantãwa ba) |