Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 66 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَيَقُولُ ٱلۡإِنسَٰنُ أَءِذَا مَا مِتُّ لَسَوۡفَ أُخۡرَجُ حَيًّا ﴾
[مَريَم: 66]
﴿ويقول الإنسان أئذا ما مت لسوف أخرج حيا﴾ [مَريَم: 66]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutum yana cewa, "Shin idan na mutu lalle ne haƙi ƙa da sannu za a fitar da ni ina mai rai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutum yana cewa, "Shin idan na mutu lalle ne haƙi ƙa da sannu za a fitar da ni ina mai rai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutum yana cẽwa, "Shin idan na mutu lalle ne haƙĩ ƙa da sannu zã a fitar da ni inã mai rai |