Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 67 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿أَوَلَا يَذۡكُرُ ٱلۡإِنسَٰنُ أَنَّا خَلَقۡنَٰهُ مِن قَبۡلُ وَلَمۡ يَكُ شَيۡـٔٗا ﴾
[مَريَم: 67]
﴿أو لا يذكر الإنسان أنا خلقناه من قبل ولم يك شيئا﴾ [مَريَم: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma mutum ba zai tuna ba cewa lalle ne Mun halitta shi a gabani, alhali kuwa bai kasance kome ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma mutum ba zai tuna ba cewa lalle ne Mun halitta shi a gabani, alhali kuwa bai kasance kome ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma mutum bã zai tuna ba cẽwa lalle ne Mun halitta shi a gabãni, alhãli kuwa bai kasance kõme ba |