Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 74 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَكَمۡ أَهۡلَكۡنَا قَبۡلَهُم مِّن قَرۡنٍ هُمۡ أَحۡسَنُ أَثَٰثٗا وَرِءۡيٗا ﴾
[مَريَم: 74]
﴿وكم أهلكنا قبلهم من قرن هم أحسن أثاثا ورئيا﴾ [مَريَم: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa daga mutanen ƙarni Muka halakar a gabaninsu su (waɗandaMuka halakar) in ne mafi kyaun kayan aki da magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa daga mutanen ƙarni Muka halakar a gabaninsu su (waɗandaMuka halakar) in ne mafi kyaun kayan aki da magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa daga mutãnen ƙarni Muka halakar a gabãninsu sũ (waɗandaMuka halakar) in ne mafi kyaun kãyan ãki da magãnã |