Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 73 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُنَا بَيِّنَٰتٖ قَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَيُّ ٱلۡفَرِيقَيۡنِ خَيۡرٞ مَّقَامٗا وَأَحۡسَنُ نَدِيّٗا ﴾
[مَريَم: 73]
﴿وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات قال الذين كفروا للذين آمنوا أي الفريقين﴾ [مَريَم: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ana karatun ayoyinMu, bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kafirta su ce wa waɗanda suka yi imani, "Wanne daga ƙungiyoyin biyu ya fi zama mafi alheri ga matsayi, kuma mafi kyaun majalisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ana karatun ayoyinMu, bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kafirta su ce wa waɗanda suka yi imani, "Wanne daga ƙungiyoyin biyu ya fi zama mafi alheri ga matsayi, kuma mafi kyaun majalisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan anã karatun ãyõyinMu, bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kãfirta su ce wa waɗanda suka yi ĩmãni, "Wanne daga ƙungiyõyin biyu ya fi zama mafi alhẽri ga matsayi, kuma mafi kyaun majalisa |