Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 75 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قُلۡ مَن كَانَ فِي ٱلضَّلَٰلَةِ فَلۡيَمۡدُدۡ لَهُ ٱلرَّحۡمَٰنُ مَدًّاۚ حَتَّىٰٓ إِذَا رَأَوۡاْ مَا يُوعَدُونَ إِمَّا ٱلۡعَذَابَ وَإِمَّا ٱلسَّاعَةَ فَسَيَعۡلَمُونَ مَنۡ هُوَ شَرّٞ مَّكَانٗا وَأَضۡعَفُ جُندٗا ﴾
[مَريَم: 75]
﴿قل من كان في الضلالة فليمدد له الرحمن مدا حتى إذا رأوا﴾ [مَريَم: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wanda ya kasance a cikin ɓata sai Mai rahama Ya yalwata masa yalwatawa, har idan sun ga abin da ake yi musu wa'adi, imma azaba ko sa'a, to za su sani, wane ne yake shi ne, mafi sharri ga wuri, kuma mafi rauni ga runduna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wanda ya kasance a cikin ɓata sai Mai rahama Ya yalwata masa yalwatawa, har idan sun ga abin da ake yi musu wa'adi, imma azaba ko sa'a, to za su sani, wane ne yake shi ne, mafi sharri ga wuri, kuma mafi rauni ga runduna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wanda ya kasance a cikin ɓata sai Mai rahama Ya yalwata masa yalwatãwa, har idan sun ga abin da ake yi musu wa'adi, imma azãba kõ sã'a, to zã su sani, wane ne yake shĩ ne, mafi sharri ga wuri, kuma mafi rauni ga runduna |