Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 96 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ سَيَجۡعَلُ لَهُمُ ٱلرَّحۡمَٰنُ وُدّٗا ﴾
[مَريَم: 96]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات سيجعل لهم الرحمن ودا﴾ [مَريَم: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Mai rahama zai sanya musu so |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Mai rahama zai sanya musu so |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Mai rahama zai sanya musu so |