Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 97 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَإِنَّمَا يَسَّرۡنَٰهُ بِلِسَانِكَ لِتُبَشِّرَ بِهِ ٱلۡمُتَّقِينَ وَتُنذِرَ بِهِۦ قَوۡمٗا لُّدّٗا ﴾
[مَريَم: 97]
﴿فإنما يسرناه بلسانك لتبشر به المتقين وتنذر به قوما لدا﴾ [مَريَم: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Ibin sani kawai Mun sauƙaƙar da shi (Alƙur'ani) a harshenka, domin ka yi bushara da shi ga masu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutane masu tsananin husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Ibin sani kawai Mun sauƙaƙar da shi (Alƙur'ani) a harshenka, domin ka yi bushara da shi ga masu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutane masu tsananin husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Ibin sani kawai Mun sauƙaƙar da shi (Alƙur'ãni) a harshenka, dõmin ka yi bushãra da shi ga mãsu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutãne mãsu tsananin husũma |