Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 10 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٞ فَزَادَهُمُ ٱللَّهُ مَرَضٗاۖ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمُۢ بِمَا كَانُواْ يَكۡذِبُونَ ﴾
[البَقَرَة: 10]
﴿في قلوبهم مرض فزادهم الله مرضا ولهم عذاب أليم بما كانوا يكذبون﴾ [البَقَرَة: 10]
Abubakar Mahmood Jummi A cikin zukatansu akwai wata cuta. Sai Allah Ya ƙaramusu wata cuta, kuma suna da azaba mai raɗaɗi saboda abin da suka kasance suna yi na ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikin zukatansu akwai wata cuta. Sai Allah Ya ƙaramusu wata cuta, kuma suna da azaba mai raɗaɗi saboda abin da suka kasance suna yi na ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikin zukãtansu akwai wata cũta. Sai Allah Ya ƙãramusu wata cũta, kuma suna da azãba mai raɗaɗi sabõda ãbin da suka kasance suna yi na ƙarya |