Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 108 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أَمۡ تُرِيدُونَ أَن تَسۡـَٔلُواْ رَسُولَكُمۡ كَمَا سُئِلَ مُوسَىٰ مِن قَبۡلُۗ وَمَن يَتَبَدَّلِ ٱلۡكُفۡرَ بِٱلۡإِيمَٰنِ فَقَدۡ ضَلَّ سَوَآءَ ٱلسَّبِيلِ ﴾
[البَقَرَة: 108]
﴿أم تريدون أن تسألوا رسولكم كما سئل موسى من قبل ومن يتبدل﴾ [البَقَرَة: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuna nufin ku tambayi Manzonku, kamar yadda aka tambayi Musa a gabanin haka? Kuma wanda ya musanya kafirci da imani, to, lalle ne ya ɓace tsakar hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuna nufin ku tambayi Manzonku, kamar yadda aka tambayi Musa a gabanin haka? Kuma wanda ya musanya kafirci da imani, to, lalle ne ya ɓace tsakar hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuna nufin ku tambayi Manzonku, kamar yadda aka tambayi Mũsã a gabãnin haka? Kuma wanda ya musanya kãfirci da ĩmãni, to, lalle ne yã ɓace tsakar hanya |