Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 109 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَدَّ كَثِيرٞ مِّنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ لَوۡ يَرُدُّونَكُم مِّنۢ بَعۡدِ إِيمَٰنِكُمۡ كُفَّارًا حَسَدٗا مِّنۡ عِندِ أَنفُسِهِم مِّنۢ بَعۡدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُمُ ٱلۡحَقُّۖ فَٱعۡفُواْ وَٱصۡفَحُواْ حَتَّىٰ يَأۡتِيَ ٱللَّهُ بِأَمۡرِهِۦٓۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[البَقَرَة: 109]
﴿ود كثير من أهل الكتاب لو يردونكم من بعد إيمانكم كفارا حسدا﴾ [البَقَرَة: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Masu yawa daga Ma'abuta Littafi suna gurin da sun mayar da ku, daga bayan imaninku, kafirai, saboda hasada daga wurin rayukansu, daga bayan gaskiya ta bayyana a gare su. To, ku yafe, kuma ku kau da kai, sai Allah Ya zo da umurninSa. Lalle ne Allah a kan dukkan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Masu yawa daga Ma'abuta Littafi suna gurin da sun mayar da ku, daga bayan imaninku, kafirai, saboda hasada daga wurin rayukansu, daga bayan gaskiya ta bayyana a gare su. To, ku yafe, kuma ku kau da kai, sai Allah Ya zo da umurninSa. Lalle ne Allah a kan dukkan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Mãsu yawa daga Ma'abuta Littãfi sunã gũrin dã sun mayar da ku, daga bãyan ĩmãninku, kãfirai, sabõda hãsada daga wurin rãyukansu, daga bayãn gaskiya tã bayyana a gare su. To, ku yãfe, kuma ku kau da kai, sai Allah Yã zo da umurninSa. Lalle ne Allah a kan dukkan kõme Mai ĩkon yi ne |