Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 111 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَقَالُواْ لَن يَدۡخُلَ ٱلۡجَنَّةَ إِلَّا مَن كَانَ هُودًا أَوۡ نَصَٰرَىٰۗ تِلۡكَ أَمَانِيُّهُمۡۗ قُلۡ هَاتُواْ بُرۡهَٰنَكُمۡ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 111]
﴿وقالوا لن يدخل الجنة إلا من كان هودا أو نصارى تلك أمانيهم﴾ [البَقَرَة: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Babu mai shiga Aljanna face waɗanda suka zama Yahudu ko Nasara." Waɗancan tatsuniyoyinsu ne. Ka ce: "Ku kawo dalilinku idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Babu mai shiga Aljanna face waɗanda suka zama Yahudu ko Nasara." Waɗancan tatsuniyoyinsu ne. Ka ce: "Ku kawo dalilinku idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Bãbu mai shiga Aljanna fãce waɗanda suka zama Yahũdu ko Nasãra." Waɗancan tãtsũniyõyinsu ne. Ka ce: "Ku kãwo dalilinku idan kun kasance mãsu gaskiya |