Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 112 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿بَلَىٰۚ مَنۡ أَسۡلَمَ وَجۡهَهُۥ لِلَّهِ وَهُوَ مُحۡسِنٞ فَلَهُۥٓ أَجۡرُهُۥ عِندَ رَبِّهِۦ وَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 112]
﴿بلى من أسلم وجهه لله وهو محسن فله أجره عند ربه ولا﴾ [البَقَرَة: 112]
Abubakar Mahmood Jummi Na'am! Wanda ya sallama fuskarsa ga Allah, alhali kuwa yana mai kyautatawa, to, yana da ijararsa, a wurin Ubangijinsa, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Wanda ya sallama fuskarsa ga Allah, alhali kuwa yana mai kyautatawa, to, yana da ijararsa, a wurin Ubangijinsa, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Wanda ya sallama fuskarsa ga Allah, alhãli kuwa yana mai kyautatãwa, to, yana da ijãrarsa, a wurin Ubangijinsa, kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |