Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 123 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَٱتَّقُواْ يَوۡمٗا لَّا تَجۡزِي نَفۡسٌ عَن نَّفۡسٖ شَيۡـٔٗا وَلَا يُقۡبَلُ مِنۡهَا عَدۡلٞ وَلَا تَنفَعُهَا شَفَٰعَةٞ وَلَا هُمۡ يُنصَرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 123]
﴿واتقوا يوما لا تجزي نفس عن نفس شيئا ولا يقبل منها عدل﴾ [البَقَرَة: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Ku ji tsoron wani yini, (a cikinsa) wani rai ba ya tunkuɗe wa wani rai kome kuma ba a karɓar fansa daga gare shi, kuma wani ceto ba ya amfanin sa, kuma ba su zama ana taimakon su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku ji tsoron wani yini, (a cikinsa) wani rai ba ya tunkuɗe wa wani rai kome kuma ba a karɓar fansa daga gare shi, kuma wani ceto ba ya amfanin sa, kuma ba su zama ana taimakon su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku ji tsõron wani yini, (a cikinsa) wani rai bã ya tunkuɗe wa wani rai kõme kuma bã a karɓar fansa daga gare shi, kuma wani cẽto bã ya amfanin sa, kuma ba su zama ana taimakon su ba |