Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 136 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قُولُوٓاْ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَمَآ أُنزِلَ إِلَيۡنَا وَمَآ أُنزِلَ إِلَىٰٓ إِبۡرَٰهِـۧمَ وَإِسۡمَٰعِيلَ وَإِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَ وَٱلۡأَسۡبَاطِ وَمَآ أُوتِيَ مُوسَىٰ وَعِيسَىٰ وَمَآ أُوتِيَ ٱلنَّبِيُّونَ مِن رَّبِّهِمۡ لَا نُفَرِّقُ بَيۡنَ أَحَدٖ مِّنۡهُمۡ وَنَحۡنُ لَهُۥ مُسۡلِمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 136]
﴿قولوا آمنا بالله وما أنـزل إلينا وما أنـزل إلى إبراهيم وإسماعيل وإسحاق﴾ [البَقَرَة: 136]
Abubakar Mahmood Jummi Ku* ce: "Mun yi imani da Allah, da abin da aka saukar zuwa gare mu, da abin da aka saukar zuwa ga Ibrahim da Isma'ila da Is'haka da Ya'aƙubu da jikoki, da abin da aka bai wa Musa da Isa, da abin da aka bai wa annabawa daga Ubangijinsu, ba mu rarrabewa a tsakanin kowa daga gare su, kuma mu, a gare Shi, masu miƙa wuya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku ce: "Mun yi imani da Allah, da abin da aka saukar zuwa gare mu, da abin da aka saukar zuwa ga Ibrahim da Isma'ila da Is'haka da Ya'aƙubu da jikoki, da abin da aka bai wa Musa da Isa, da abin da aka bai wa annabawa daga Ubangijinsu, ba mu rarrabewa a tsakanin kowa daga gare su, kuma mu, a gare Shi, masu miƙa wuya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku ce: "Mun yi ĩmãni da Allah, da abin da aka saukar zuwa gare mu, da abin da aka saukar zuwa ga Ibrãhĩm da Ismã'ĩla da Is'hãka da Ya'aƙũbu da jĩkõki, da abin da aka bai wa Mũsã da Ĩsã, da abin da aka bai wa annabãwa daga Ubangijinsu, bã mu rarrabẽwa a tsakãnin kõwa daga gare su, kuma mu, a gare Shi, mãsu miƙa wuya ne |