Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 137 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَإِنۡ ءَامَنُواْ بِمِثۡلِ مَآ ءَامَنتُم بِهِۦ فَقَدِ ٱهۡتَدَواْۖ وَّإِن تَوَلَّوۡاْ فَإِنَّمَا هُمۡ فِي شِقَاقٖۖ فَسَيَكۡفِيكَهُمُ ٱللَّهُۚ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[البَقَرَة: 137]
﴿فإن آمنوا بمثل ما آمنتم به فقد اهتدوا وإن تولوا فإنما هم﴾ [البَقَرَة: 137]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun yi imani* da misalin abin da kuka yi imani da shi, to, lalle ne sun shiryu, kuma idan sun juya baya, to, suna a cikin saɓani kawai saboda haka Allah zai isar maka a gare su, kuma Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun yi imani da misalin abin da kuka yi imani da shi, to, lalle ne sun shiryu, kuma idan sun juya baya, to, suna a cikin saɓani kawai saboda haka Allah zai isar maka a gare su, kuma Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun yi ĩmãni da misãlin abin da kuka yi ĩmãni da shi, to, lalle ne sun shiryu, kuma idan sun jũya bãya, to, suna a cikin sãɓãni kawai sabõda haka Allah zai isar maka a gare su, kuma Shi ne Mai ji, Masani |