Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 138 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿صِبۡغَةَ ٱللَّهِ وَمَنۡ أَحۡسَنُ مِنَ ٱللَّهِ صِبۡغَةٗۖ وَنَحۡنُ لَهُۥ عَٰبِدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 138]
﴿صبغة الله ومن أحسن من الله صبغة ونحن له عابدون﴾ [البَقَرَة: 138]
Abubakar Mahmood Jummi Rinin Allah! Kuma wane ne mafi kyau ga rini daga Allah? Kuma mu, a gare Shi, masu bautawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Rinin Allah! Kuma wane ne mafi kyau ga rini daga Allah? Kuma mu, a gare Shi, masu bautawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Rinin Allah! Kuma wãne ne mafi kyau ga rini daga Allah? Kuma mu, a gare Shi, mãsu bautãwa ne |