×

Ka ce: Shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin 2:139 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:139) ayat 139 in Hausa

2:139 Surah Al-Baqarah ayat 139 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 139 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿قُلۡ أَتُحَآجُّونَنَا فِي ٱللَّهِ وَهُوَ رَبُّنَا وَرَبُّكُمۡ وَلَنَآ أَعۡمَٰلُنَا وَلَكُمۡ أَعۡمَٰلُكُمۡ وَنَحۡنُ لَهُۥ مُخۡلِصُونَ ﴾
[البَقَرَة: 139]

Ka ce: Shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin Allah, alhãli kuwa Shi ne Ubangijinmu kuma Ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare Shi, mãsu tsarkakẽwane

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أتحاجوننا في الله وهو ربنا وربكم ولنا أعمالنا ولكم أعمالكم ونحن, باللغة الهوسا

﴿قل أتحاجوننا في الله وهو ربنا وربكم ولنا أعمالنا ولكم أعمالكم ونحن﴾ [البَقَرَة: 139]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: Shin kuna jayayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin Allah, alhali kuwa Shi ne Ubangijinmu kuma Ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mu, a gare Shi, masu tsarkakewane
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: Shin kuna jayayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin Allah, alhali kuwa Shi ne Ubangijinmu kuma Ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mu, a gare Shi, masu tsarkakewane
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: Shin kuna jãyayyar hujia ne da mu a cikin al'amarin Allah, alhãli kuwa Shi ne Ubangijinmu kuma Ubangijinku, kuma muna da ayyukanmu, kuma kuna da ayyukanku, kuma mũ, a gare Shi, mãsu tsarkakẽwane
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek