Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 149 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَمِنۡ حَيۡثُ خَرَجۡتَ فَوَلِّ وَجۡهَكَ شَطۡرَ ٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡحَرَامِۖ وَإِنَّهُۥ لَلۡحَقُّ مِن رَّبِّكَۗ وَمَا ٱللَّهُ بِغَٰفِلٍ عَمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 149]
﴿ومن حيث خرجت فول وجهك شطر المسجد الحرام وإنه للحق من ربك﴾ [البَقَرَة: 149]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga inda ka fita, to, sai ka juyar da fuskarka a wajen Masallaci Tsararre kuma lalle tabbas, shi ne gaskiya daga Ubangijinka. Kuma Allah bai zama Mai gafala ba daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga inda ka fita, to, sai ka juyar da fuskarka a wajen Masallaci Tsararre kuma lalle tabbas, shi ne gaskiya daga Ubangijinka. Kuma Allah bai zama Mai gafala ba daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga inda ka fita, to, sai ka jũyar da fuskarka a wajen Masallãci Tsararre kuma lalle tabbas, shi ne gaskiya daga Ubangijinka. Kuma Allah bai zama Mai gafala ba daga abin da kuke aikatãwa ba |