Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 16 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ ٱشۡتَرَوُاْ ٱلضَّلَٰلَةَ بِٱلۡهُدَىٰ فَمَا رَبِحَت تِّجَٰرَتُهُمۡ وَمَا كَانُواْ مُهۡتَدِينَ ﴾ 
[البَقَرَة: 16]
﴿أولئك الذين اشتروا الضلالة بالهدى فما ربحت تجارتهم وما كانوا مهتدين﴾ [البَقَرَة: 16]
| Abubakar Mahmood Jummi Waɗan can su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, sai fataucinsu bai yi riba ba, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, sai fataucinsu bai yi riba ba, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, sai fataucinsu bai yi rĩba ba, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba |