Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 15 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿ٱللَّهُ يَسۡتَهۡزِئُ بِهِمۡ وَيَمُدُّهُمۡ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ﴾
[البَقَرَة: 15]
﴿الله يستهزئ بهم ويمدهم في طغيانهم يعمهون﴾ [البَقَرَة: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana yin izgili* gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana yin izgili gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana yin izgili gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa |