Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 17 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿مَثَلُهُمۡ كَمَثَلِ ٱلَّذِي ٱسۡتَوۡقَدَ نَارٗا فَلَمَّآ أَضَآءَتۡ مَا حَوۡلَهُۥ ذَهَبَ ٱللَّهُ بِنُورِهِمۡ وَتَرَكَهُمۡ فِي ظُلُمَٰتٖ لَّا يُبۡصِرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 17]
﴿مثلهم كمثل الذي استوقد نارا فلما أضاءت ما حوله ذهب الله بنورهم﴾ [البَقَرَة: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Misalinsu shi ne kamar misalin wanda ya hura wuta, to, a lokacin da ta haskake abin da yake gefensa (na abin tsoro), Allah Ya tafi da haskensu, kuma Ya bar su a cikin duffai, ba su gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Misalinsu shi ne kamar misalin wanda ya hura wuta, to, a lokacin da ta haskake abin da yake gefensa (na abin tsoro), Allah Ya tafi da haskensu, kuma Ya bar su a cikin duffai, ba su gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Misãlinsu shĩ ne kamar misãlin wanda ya hũra wuta, to, a lõkacin da ta haskake abin da yake gẽfensa (na abin tsõro), Allah Ya tafi da haskensu, kuma Ya bar su a cikin duffai, bã su gani |