Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 167 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ ٱتَّبَعُواْ لَوۡ أَنَّ لَنَا كَرَّةٗ فَنَتَبَرَّأَ مِنۡهُمۡ كَمَا تَبَرَّءُواْ مِنَّاۗ كَذَٰلِكَ يُرِيهِمُ ٱللَّهُ أَعۡمَٰلَهُمۡ حَسَرَٰتٍ عَلَيۡهِمۡۖ وَمَا هُم بِخَٰرِجِينَ مِنَ ٱلنَّارِ ﴾
[البَقَرَة: 167]
﴿وقال الذين اتبعوا لو أن لنا كرة فنتبرأ منهم كما تبرءوا منا﴾ [البَقَرَة: 167]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka bi, suka ce: "Da lalle ne muna da wata komawa (duniya) sai mu barranta dagagare su kamar yadda suka barranta daga gare mu (da ba su riƙi kinayen ba)." Kamar wancan ne Allah ke nuna musu ayyukansu, suna da nadamomi a kansu, kuma ba su zama masu fita daga wutar ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka bi, suka ce: "Da lalle ne muna da wata komawa (duniya) sai mu barranta dagagare su kamar yadda suka barranta daga gare mu (da ba su riƙi kinayen ba)." Kamar wancan ne Allah ke nuna musu ayyukansu, suna da nadamomi a kansu, kuma ba su zama masu fita daga wutar ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka bi, suka ce: "Dã lalle ne muna da wata kõmãwa (dũniya) sai mu barranta dagagare su kamar yadda suka barranta daga gare mu (dã ba su riƙi kinãyen ba)." Kamar wancan ne Allah ke nũna musu ayyukansu, suna da nadãmõmi a kansu, kuma ba su zama mãsu fita daga wutar ba |