Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 168 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ كُلُواْ مِمَّا فِي ٱلۡأَرۡضِ حَلَٰلٗا طَيِّبٗا وَلَا تَتَّبِعُواْ خُطُوَٰتِ ٱلشَّيۡطَٰنِۚ إِنَّهُۥ لَكُمۡ عَدُوّٞ مُّبِينٌ ﴾
[البَقَرَة: 168]
﴿ياأيها الناس كلوا مما في الأرض حلالا طيبا ولا تتبعوا خطوات الشيطان﴾ [البَقَرَة: 168]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane!* Ku ci daga abin da yake a cikin ƙasa, wanda yake halal, mai daɗi. Kuma kada ku bi zambiyoyin* Shaiɗan. Lalle ne shi, gare ku, maƙiyi ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Ku ci daga abin da yake a cikin ƙasa, wanda yake halal, mai daɗi. Kuma kada ku bi zambiyoyin Shaiɗan. Lalle ne shi, gare ku, maƙiyi ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku mutãne! Ku ci daga abin da yake a cikin ƙasa, wanda yake halal, mai dãɗi. Kuma kada ku bi zambiyõyin Shaiɗan. Lalle ne shi, gare ku, maƙiyi ne bayyananne |