×

Kuma misãlin (mai kiran) waɗanda suka kãfirta kamar misãlin wanda ke yin 2:171 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:171) ayat 171 in Hausa

2:171 Surah Al-Baqarah ayat 171 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 171 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿وَمَثَلُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ كَمَثَلِ ٱلَّذِي يَنۡعِقُ بِمَا لَا يَسۡمَعُ إِلَّا دُعَآءٗ وَنِدَآءٗۚ صُمُّۢ بُكۡمٌ عُمۡيٞ فَهُمۡ لَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 171]

Kuma misãlin (mai kiran) waɗanda suka kãfirta kamar misãlin wanda ke yin me! me! ga abin da ba ya ji ne, fãce kira da ƙãra, kurãme, bẽbãye, makafi, sabõda haka bã su hankalta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومثل الذين كفروا كمثل الذي ينعق بما لا يسمع إلا دعاء ونداء, باللغة الهوسا

﴿ومثل الذين كفروا كمثل الذي ينعق بما لا يسمع إلا دعاء ونداء﴾ [البَقَرَة: 171]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma misalin (mai kiran) waɗanda suka kafirta kamar misalin wanda ke yin me! me! ga abin da ba ya ji ne, face kira da ƙara, kurame, bebaye, makafi, saboda haka ba su hankalta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma misalin (mai kiran) waɗanda suka kafirta kamar misalin wanda ke yin me! me! ga abin da ba ya ji ne, face kira da ƙara, kurame, bebaye, makafi, saboda haka ba su hankalta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma misãlin (mai kiran) waɗanda suka kãfirta kamar misãlin wanda ke yin me! me! ga abin da ba ya ji ne, fãce kira da ƙãra, kurãme, bẽbãye, makafi, sabõda haka bã su hankalta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek