Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 170 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمُ ٱتَّبِعُواْ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ قَالُواْ بَلۡ نَتَّبِعُ مَآ أَلۡفَيۡنَا عَلَيۡهِ ءَابَآءَنَآۚ أَوَلَوۡ كَانَ ءَابَآؤُهُمۡ لَا يَعۡقِلُونَ شَيۡـٔٗا وَلَا يَهۡتَدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 170]
﴿وإذا قيل لهم اتبعوا ما أنـزل الله قالوا بل نتبع ما ألفينا﴾ [البَقَرَة: 170]
Abubakar Mahmood Jummi kuma idan aka ce musu, "Ku bi abin da Allah ya saukar," sai su ce: "A'a, muna bin abin da muka sami ubanninmu sun saba a kansa." ashe koda iyayen su sun zamanto basa iya fahimtar komai ballanta ma su shiriya ga gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku bi abin da Allah Ya saukar," sai su ce: A'a, muna bin abin da muka iske ubanninmu a kansa." Shin, kuma ko da ubanninsu ba su hankaltar kome, kuma ba su shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku bi abin da Allah Ya saukar," sai su ce: Ã'a, muna bin abin da muka iske ubanninmu a kansa." Shin, kuma kõ dã ubanninsu bã su hankaltar kõme, kuma bã su shiryuwa |