Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 180 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿كُتِبَ عَلَيۡكُمۡ إِذَا حَضَرَ أَحَدَكُمُ ٱلۡمَوۡتُ إِن تَرَكَ خَيۡرًا ٱلۡوَصِيَّةُ لِلۡوَٰلِدَيۡنِ وَٱلۡأَقۡرَبِينَ بِٱلۡمَعۡرُوفِۖ حَقًّا عَلَى ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 180]
﴿كتب عليكم إذا حضر أحدكم الموت إن ترك خيرا الوصية للوالدين والأقربين﴾ [البَقَرَة: 180]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma an wajabta,* a kanku idan mutuwa ta halarci ɗayanku, idan ya bar wata dukiya, wasiyya domin mahaifa da dangi bisa ga abin da aka sani; wajabce a kan masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an wajabta, a kanku idan mutuwa ta halarci ɗayanku, idan ya bar wata dukiya, wasiyya domin mahaifa da dangi bisa ga abin da aka sani; wajabce a kan masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an wajabta, a kanku idan mutuwa ta halarci ɗayanku, idan ya bar wata dũkiya, wasiyya dõmin mahaifa da dangi bisa ga abin da aka sani; wajabce a kan mãsu taƙawa |