Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 181 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿فَمَنۢ بَدَّلَهُۥ بَعۡدَ مَا سَمِعَهُۥ فَإِنَّمَآ إِثۡمُهُۥ عَلَى ٱلَّذِينَ يُبَدِّلُونَهُۥٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 181]
﴿فمن بدله بعد ما سمعه فإنما إثمه على الذين يبدلونه إن الله﴾ [البَقَرَة: 181]
Abubakar Mahmood Jummi To, wanda ya musanya masa a bayan ya ji shi, to, kawai laifinsa yana a kan waɗanda suke musanya shi. Lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, wanda ya musanya masa a bayan ya ji shi, to, kawai laifinsa yana a kan waɗanda suke musanya shi. Lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi To, wanda ya musanya masa a bãyan ya ji shi, to, kawai laifinsa yana a kan waɗanda suke musanya shi. Lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani |