Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 189 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿۞ يَسۡـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلۡأَهِلَّةِۖ قُلۡ هِيَ مَوَٰقِيتُ لِلنَّاسِ وَٱلۡحَجِّۗ وَلَيۡسَ ٱلۡبِرُّ بِأَن تَأۡتُواْ ٱلۡبُيُوتَ مِن ظُهُورِهَا وَلَٰكِنَّ ٱلۡبِرَّ مَنِ ٱتَّقَىٰۗ وَأۡتُواْ ٱلۡبُيُوتَ مِنۡ أَبۡوَٰبِهَاۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[البَقَرَة: 189]
﴿يسألونك عن الأهلة قل هي مواقيت للناس والحج وليس البر بأن تأتوا﴾ [البَقَرَة: 189]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna tambayar ka* daga jirajiran wata. Ka ce: "Su lokatai ne domin mutane da haji, kuma ba addini ba ne ku je wa gidaje daga bayansu: kuma amma abin da yake addini shi ne wanda ya yi taƙawa. Kuma ku je wa gidaje daga ƙofofinsu, kuma ku bi Allah da taƙawa: tsammaninku, ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna tambayar ka daga jirajiran wata. Ka ce: "Su lokatai ne domin mutane da haji, kuma ba addini ba ne ku je wa gidaje daga bayansu: kuma amma abin da yake addini shi ne wanda ya yi taƙawa. Kuma ku je wa gidaje daga ƙofofinsu, kuma ku bi Allah da taƙawa: tsammaninku, ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna tambayar ka daga jirajiran wata. Ka ce: "Su lõkatai ne dõmin mutãne da haji, kuma bã addini ba ne ku je wa gidãje daga bãyansu: kuma amma abin da yake addini shi ne wanda ya yi taƙawa. Kuma ku je wa gidãje daga ƙõfõfinsu, kuma ku bi Allah da taƙawa: tsammãninku, ku ci nasara |