×

Kuma ku yãƙe* su har ya zama wata fitina bã zã ta 2:193 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:193) ayat 193 in Hausa

2:193 Surah Al-Baqarah ayat 193 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 193 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿وَقَٰتِلُوهُمۡ حَتَّىٰ لَا تَكُونَ فِتۡنَةٞ وَيَكُونَ ٱلدِّينُ لِلَّهِۖ فَإِنِ ٱنتَهَوۡاْ فَلَا عُدۡوَٰنَ إِلَّا عَلَى ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 193]

Kuma ku yãƙe* su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na Allah. Sa'an nan idan sun hanu to bãbu tsõkana fãce a kan azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقاتلوهم حتى لا تكون فتنة ويكون الدين لله فإن انتهوا فلا عدوان, باللغة الهوسا

﴿وقاتلوهم حتى لا تكون فتنة ويكون الدين لله فإن انتهوا فلا عدوان﴾ [البَقَرَة: 193]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ku yaƙe* su har ya zama wata fitina ba za ta kasance ba, kuma addini ya zama na Allah. Sa'an nan idan sun hanu to babu tsokana face a kan azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku yaƙe su har ya zama wata fitina ba za ta kasance ba, kuma addini ya zama na Allah. Sa'an nan idan sun hanu to babu tsokana face a kan azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na Allah. Sa'an nan idan sun hanu to bãbu tsõkana fãce a kan azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek