Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 194 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿ٱلشَّهۡرُ ٱلۡحَرَامُ بِٱلشَّهۡرِ ٱلۡحَرَامِ وَٱلۡحُرُمَٰتُ قِصَاصٞۚ فَمَنِ ٱعۡتَدَىٰ عَلَيۡكُمۡ فَٱعۡتَدُواْ عَلَيۡهِ بِمِثۡلِ مَا ٱعۡتَدَىٰ عَلَيۡكُمۡۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 194]
﴿الشهر الحرام بالشهر الحرام والحرمات قصاص فمن اعتدى عليكم فاعتدوا عليه بمثل﴾ [البَقَرَة: 194]
Abubakar Mahmood Jummi Watan alfarma da wani watan alfarma alfarmomi masu dukar juna ne. Saboda haka wanda ya yi tsokana a kanku, sai ku yi tsokana a kansa da misalin abin da ya yi tsokana a kanku. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Kuma ku sani cewa lalle ne, Allah Yana tare da masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Watan alfarma da wani watan alfarma alfarmomi masu dukar juna ne. Saboda haka wanda ya yi tsokana a kanku, sai ku yi tsokana a kansa da misalin abin da ya yi tsokana a kanku. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Kuma ku sani cewa lalle ne, Allah Yana tare da masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Watan alfarma da wani watan alfarma alfarmõmi mãsu dũkar jũna ne. Sabõda haka wanda ya yi tsõkana a kanku, sai ku yi tsokana a kansa da misãlin abin da ya yi tsõkana a kanku. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Kuma ku sani cẽwa lalle ne, Allah Yana tãre da mãsu taƙawa |