Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 199 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿ثُمَّ أَفِيضُواْ مِنۡ حَيۡثُ أَفَاضَ ٱلنَّاسُ وَٱسۡتَغۡفِرُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 199]
﴿ثم أفيضوا من حيث أفاض الناس واستغفروا الله إن الله غفور رحيم﴾ [البَقَرَة: 199]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma ku malalo daga inda mutane suke malalowa. Kuma ku nemi gafara ga Allah. Lalle Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙKai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ku malalo daga inda mutane suke malalowa. Kuma ku nemi gafara ga Allah. Lalle Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ku malãlo daga inda mutãne suke malalowa. Kuma ku nemi gafara ga Allah. Lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |