Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 198 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿لَيۡسَ عَلَيۡكُمۡ جُنَاحٌ أَن تَبۡتَغُواْ فَضۡلٗا مِّن رَّبِّكُمۡۚ فَإِذَآ أَفَضۡتُم مِّنۡ عَرَفَٰتٖ فَٱذۡكُرُواْ ٱللَّهَ عِندَ ٱلۡمَشۡعَرِ ٱلۡحَرَامِۖ وَٱذۡكُرُوهُ كَمَا هَدَىٰكُمۡ وَإِن كُنتُم مِّن قَبۡلِهِۦ لَمِنَ ٱلضَّآلِّينَ ﴾
[البَقَرَة: 198]
﴿ليس عليكم جناح أن تبتغوا فضلا من ربكم فإذا أفضتم من عرفات﴾ [البَقَرَة: 198]
Abubakar Mahmood Jummi Babu laifi a kanku ga ku nemi falala daga Ubangijinku. Sa'an nan idan kun malalo daga Arafat, sai ku yi ta ambatar Allah a wurin Mash'aril Harami kuma ku tuna Shi kamar shiriyar da Ya yi muku kuma lalle ne kun kasance a gabaninsa, haƙiƙa, daga ɓatattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu laifi a kanku ga ku nemi falala daga Ubangijinku. Sa'an nan idan kun malalo daga Arafat, sai ku yi ta ambatar Allah a wurin Mash'aril Harami kuma ku tuna Shi kamar shiriyar da Ya yi muku kuma lalle ne kun kasance a gabaninsa, haƙiƙa, daga ɓatattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu laifi a kanku ga ku nẽmi falala daga Ubangijinku. Sa'an nan idan kun malãlo daga Arafãt, sai ku yi ta ambatar Allah a wurin Mash'aril Harãmi kuma ku tuna Shi kamar shiriyar da Ya yi muku kuma lalle ne kun kasance a gabãninsa, haƙĩƙa, daga ɓatattu |