Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 200 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿فَإِذَا قَضَيۡتُم مَّنَٰسِكَكُمۡ فَٱذۡكُرُواْ ٱللَّهَ كَذِكۡرِكُمۡ ءَابَآءَكُمۡ أَوۡ أَشَدَّ ذِكۡرٗاۗ فَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَقُولُ رَبَّنَآ ءَاتِنَا فِي ٱلدُّنۡيَا وَمَا لَهُۥ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ مِنۡ خَلَٰقٖ ﴾
[البَقَرَة: 200]
﴿فإذا قضيتم مناسككم فاذكروا الله كذكركم آباءكم أو أشد ذكرا فمن الناس﴾ [البَقَرَة: 200]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan kun ƙare ayyukan hajji, sai ku ambaci Allah kamar ambatarku ga ubanninku, ko kuwa mafi tsanani ga ambato. To, daga cikin mutane akwai wanda yake cewa: "Ya Ubangjinmu! Ka ba mu a cikin duniya! Kuma ba ya da wanirabo a cikin Lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan kun ƙare ayyukan hajji, sai ku ambaci Allah kamar ambatarku ga ubanninku, ko kuwa mafi tsanani ga ambato. To, daga cikin mutane akwai wanda yake cewa: "Ya Ubangjinmu! Ka ba mu a cikin duniya! Kuma ba ya da wanirabo a cikin Lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan kun ƙãre ayyukan hajji, sai ku ambaci Allah kamar ambatarku ga ubanninku, kõ kuwa mafi tsanani ga ambato. To, daga cikin mutãne akwai wanda yake cẽwa: "Ya Ubangjinmu! Ka bã mu a cikin dũniya! Kuma bã ya da wanirabo a cikin Lãhira |