Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 21 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ ٱعۡبُدُواْ رَبَّكُمُ ٱلَّذِي خَلَقَكُمۡ وَٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكُمۡ لَعَلَّكُمۡ تَتَّقُونَ ﴾
[البَقَرَة: 21]
﴿ياأيها الناس اعبدوا ربكم الذي خلقكم والذين من قبلكم لعلكم تتقون﴾ [البَقَرَة: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Ku bauta wa Ubangjinku, Wanda Ya halicce ku, ku da waɗanda suke daga gabaninku, tsammaninku ku kare kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Ku bauta wa Ubangjinku, Wanda Ya halicce ku, ku da waɗanda suke daga gabaninku, tsammaninku ku kare kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku mutãne! Ku bauta wa Ubangjinku, Wanda Ya halicce ku, kũ da waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku ku kãre kanku |