Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 206 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُ ٱتَّقِ ٱللَّهَ أَخَذَتۡهُ ٱلۡعِزَّةُ بِٱلۡإِثۡمِۚ فَحَسۡبُهُۥ جَهَنَّمُۖ وَلَبِئۡسَ ٱلۡمِهَادُ ﴾
[البَقَرَة: 206]
﴿وإذا قيل له اتق الله أخذته العزة بالإثم فحسبه جهنم ولبئس المهاد﴾ [البَقَرَة: 206]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan an ce masa: "Ka ji tsoron Allah," sai girman kai da yin zunubi ya ɗauke shi To abin da yake mai isarsa Jahannama ce. Kuma haƙiƙa, shimfiɗa ta munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an ce masa: "Ka ji tsoron Allah," sai girman kai da yin zunubi ya ɗauke shi To abin da yake mai isarsa Jahannama ce. Kuma haƙiƙa, shimfiɗa ta munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an ce masa: "Ka ji tsõron Allah," sai girman kai da yin zunubi ya ɗauke shi To abin da yake mai isarsa Jahannama ce. Kuma haƙĩƙa, shimfiɗa tã munana |