×

Shin suna jira, fãce dai Allah Ya je musu a cikin wasu 2:210 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:210) ayat 210 in Hausa

2:210 Surah Al-Baqarah ayat 210 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 210 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿هَلۡ يَنظُرُونَ إِلَّآ أَن يَأۡتِيَهُمُ ٱللَّهُ فِي ظُلَلٖ مِّنَ ٱلۡغَمَامِ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ وَقُضِيَ ٱلۡأَمۡرُۚ وَإِلَى ٱللَّهِ تُرۡجَعُ ٱلۡأُمُورُ ﴾
[البَقَرَة: 210]

Shin suna jira, fãce dai Allah Ya je musu a cikin wasu inuwõyi na girgije, da malã'iku, kuma an hukunta al'amarin? Kuma zuwa ga Allah al'amurra ake mayar da su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: هل ينظرون إلا أن يأتيهم الله في ظلل من الغمام والملائكة وقضي, باللغة الهوسا

﴿هل ينظرون إلا أن يأتيهم الله في ظلل من الغمام والملائكة وقضي﴾ [البَقَرَة: 210]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin suna jira, face dai Allah Ya je musu a cikin wasu inuwoyi na girgije, da mala'iku, kuma an hukunta al'amarin? Kuma zuwa ga Allah al'amurra ake mayar da su
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin suna jira, face dai Allah Ya je musu a cikin wasu inuwoyi na girgije, da mala'iku, kuma an hukunta al'amarin? Kuma zuwa ga Allah al'amurra ake mayar da su
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin suna jira, fãce dai Allah Ya je musu a cikin wasu inuwõyi na girgije, da malã'iku, kuma an hukunta al'amarin? Kuma zuwa ga Allah al'amurra ake mayar da su
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek