×

Ka tambayi Banĩ Isrã'ila, da yawa Muka bã su daga ãyõyi bayyanannu. 2:211 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:211) ayat 211 in Hausa

2:211 Surah Al-Baqarah ayat 211 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 211 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿سَلۡ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ كَمۡ ءَاتَيۡنَٰهُم مِّنۡ ءَايَةِۭ بَيِّنَةٖۗ وَمَن يُبَدِّلۡ نِعۡمَةَ ٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَتۡهُ فَإِنَّ ٱللَّهَ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[البَقَرَة: 211]

Ka tambayi Banĩ Isrã'ila, da yawa Muka bã su daga ãyõyi bayyanannu. Kuma wanda ya musanya ni'imar Allah daga bãyan tã je masa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: سل بني إسرائيل كم آتيناهم من آية بينة ومن يبدل نعمة الله, باللغة الهوسا

﴿سل بني إسرائيل كم آتيناهم من آية بينة ومن يبدل نعمة الله﴾ [البَقَرَة: 211]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka tambayi Bani Isra'ila, da yawa Muka ba su daga ayoyi bayyanannu. Kuma wanda ya musanya ni'imar Allah daga bayan ta je masa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka tambayi Bani Isra'ila, da yawa Muka ba su daga ayoyi bayyanannu. Kuma wanda ya musanya ni'imar Allah daga bayan ta je masa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka tambayi Banĩ Isrã'ila, da yawa Muka bã su daga ãyõyi bayyanannu. Kuma wanda ya musanya ni'imar Allah daga bãyan tã je masa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek