Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 212 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿زُيِّنَ لِلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَا وَيَسۡخَرُونَ مِنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْۘ وَٱلَّذِينَ ٱتَّقَوۡاْ فَوۡقَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۗ وَٱللَّهُ يَرۡزُقُ مَن يَشَآءُ بِغَيۡرِ حِسَابٖ ﴾
[البَقَرَة: 212]
﴿زين للذين كفروا الحياة الدنيا ويسخرون من الذين آمنوا والذين اتقوا فوقهم﴾ [البَقَرَة: 212]
Abubakar Mahmood Jummi An ƙawata rayuwar duniya ga waɗanda suka kafirta, kuma suna izgili daga waɗanda suka yi imani, alhali waɗanda suka yi taƙawa suna bisa gare su, a Ranar ¡iyama. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so, ba da lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi An ƙawata rayuwar duniya ga waɗanda suka kafirta, kuma suna izgili daga waɗanda suka yi imani, alhali waɗanda suka yi taƙawa suna bisa gare su, a Ranar ¡iyama. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so, ba da lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi An ƙawata rãyuwar dũniya ga waɗanda suka kãfirta, kuma suna izgili daga waɗanda suka yi ĩmãni, alhãli waɗanda suka yi taƙawa suna bisa gare su, a Rãnar ¡iyãma. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so, bã da lissãfi ba |